Posts

Showing posts from October, 2021

YANDA ZAKA SACE ZUCIYAN YARINYA

Image
  YANDA ZAKA SACE ZUCIYAN YARINYA Kasan cuwar mu, na ‘yan adam adoran kasa, Allah ya halicce mune dan mu bauta masa kuma shine ya sanya sha’awa a tare da mu. Wannan kenan! Ina samari da suke san mallakan ya mace ko kuma samun zuciyan ta batare da wani asiri ko stafi ba ? Kubi yo ni………….hausa wa suna cewa yan mata adon gari in baku ba gari in kun yawa gari yabaci…..  1. KYAN TSARI: Duk wata ya mace tana san taga namiji mai kyan tsari, ma’ana tsari irin na magana ba. Abin da nake nufi da haka shine, namiji yakasance yana da tsarin rayuwa mai kyau baka zamto mai yawan sakin magana ba. 2.KYAU DA KWALLIYA: Wasu matan suna san mutum mai kyau da kwalliya ba irin su lado ba, soda yawa zakaga mata suna soyayya da saurayi sabida stabar kyau da Allah yabashi da kuma iya kwalliya kamar dawisu. bawai da wani abu ba 3.SHIGA DA KALAMAI: Yana da kyau kazam to ka iya wanka da kalami da zai kai ga dauke hankalin ta da duk wata ya’mace, sabi da rashin iya wankan ka ko kalami kansanya ka rashin m...